Assali Da Kuma Yadda Garin Gaya Ya Samo Asali
Marigayi Maje Ahmad Gwangwazo ya kawo a littafinsa ‘Tarihin Kano kafin Jihadi’ cewa asalin garuruwan Kano, Gaya da Rano ya samu ne daga wasu mutane uku waɗanda suka yiwo balaguro tare da ahalin su daga ƙasar Habasha tare da ƴanuwansu Maguzawa. Sunayen waɗannan mutane kuma jagororin tawagar sune Ranau, Gayya da Dala, kuma sun yiwo wannan balaguron ne tun kafin haihuwar Annabi Isa A.S. (shekaru…
View On WordPress










