# Hosts: Hassan Barka. 1.1 K'ungiyar CPP mai fafutuk'ar wanzar da zaman lafiya da kare hakkin masu rauni a jihar Platue da ke arewa maso tsakiyar Nigeria, ta duk'ufa wajen ganin bayan mummunar tabi'annan ta cin-zarafin 'ya'ya mata da ke son zama da garbadau a k'asashe da dama musamman masu tasowa. 2.1 A jamhuriyar Niger kuwa, za a ce hukumomin ilimi ne ke cigaba da dakatar da malaman makarantu 'yan kwantaragi daga bakin aiki saboda rashin k'warewa da kuma wad'anda suka shiga aikin da takardun bogi. 3.1 Yunk'urin gwamnatin jamhuruyar Democrad'iyar Congo na tattaunawa da 'yan adawar k'asar. 4.1 Shiye-shiryen Ko Kun San, K'aramin Sani Kukumi, da Yara manyan gobe.