Salamun alaikum wa Rahmatullah wa barakatuh.
Da na kowa ne – 4
Allah ya ara min lokaci nayi yadda nakeso, saida girma ya zo, lokaci na bukatar mataimaka, a lokacin na fara girbar irin shukar danayi😭
Diya 7 na haifa a cikina, hudu cikinsu sun kasance yan maza yayin d sauran ukun sun zamanto mata.
Ba kauna ba jin kai a ran diyana domin ban basu ingantacciyar tarbiyyar da zata sa suji kaina ba,…
View On WordPress









