ABUBUWAN DA ZAMU IYA GABATARWA A DAKE AKE GLOBAL WHATSAPP GROUP A YAU LARABA
ABUBUWAN DA ZAMU IYA GABATARWA A DAKE AKE GLOBAL WHATSAPP GROUP A YAU LARABA
Salamun alaikum wa rahmatullah wa barakatuh
Yan uwa masu albarka in sha Allah, yau laraba zamu gabatar da abubuwa 3, kamar haka;
A- Ingantaccen Gida
B-
C- Darajar ki – Abincin ki
Da fatan zaa yi mana uzuri idan bamu samu sukunin aiwatar da duka ba.
Mungode sosai Allah ya qara albarka a rayuwarmu data iyalanmu, yaji kan mahaifanmu yasa suna aljanna.
Hadiza Balanti A madadin admins
#dakeake dakeake.…
View On WordPress















