Soyayya - Abubuwan Da Yakamata Ka Sani Akan So 2023
Wannan Rubutu Munyi Cikakken Bayani Dangane Da Soyayya. Ma'anar Soyayya, Yadda Ake Soyayya, Sirrin So, Illolinta, Amfaninta Ga Rayuwar Dan Adam.
A Wannan Rubutu munyi cikakken bayani dangane da soyayya. Ma’anar soyayya, yadda ake soyayya, sirrin so, illolinta, amfaninta ga rayuwar dan adam. Da duk wani abu da yakamata ka sani dan game da soyayya. Ba iya nan ba ba munyi bayanan ire-iren soyayya da kuma bayanansu da yadda suke. Don haka yana da kyau ka samu ka karanta a nitse, domin mun inganta bayanin dai-dai da yadda mutum zai…
View On WordPress

















