Bidiyon ya nuna matan sun ɗane bangon rijiyar ta ciki ba tare da igiya ko wani abu da za su zura su ɗebi ruwan ba. via BBC Hausa

if i look back, i am lost
The Bowery Presents
art blog(derogatory)
Monterey Bay Aquarium

tannertan36
🪼
Show & Tell
RMH
Aqua Utopia|海の底で記憶を紡ぐ
Lint Roller? I Barely Know Her

No title available
Jules of Nature
ojovivo
Keni

izzy's playlists!

gracie abrams

PR's Tumblrdome
No title available
EXPECTATIONS

ellievsbear
seen from United Kingdom
seen from United States
seen from Dominican Republic
seen from Kenya

seen from Bangladesh

seen from United States

seen from Venezuela
seen from United States

seen from United States
seen from Malaysia
seen from Brazil

seen from United States
seen from United States

seen from Malaysia
seen from Colombia
seen from United States

seen from Argentina
seen from Iraq
seen from Mexico
seen from United States
@bbchausa
Bidiyon ya nuna matan sun ɗane bangon rijiyar ta ciki ba tare da igiya ko wani abu da za su zura su ɗebi ruwan ba. via BBC Hausa
Shugaban kwamitin John Oyegun ne ya shaida wa manema labarai hakan a ranar Juma'a 3 ga watan Yunin 2022 yana mai cewa mutum 13 kawai jam'iyyar ta tantance. via BBC Hausa
Malamar da ta yi digiri uku a harshen Larabci, ta faɗa wa BBC Hausa hakan ne cikin Shirin Ku San Malamanku da muke wallafawa duk ranar Juma'a. via BBC Hausa
Yahayan Tarasa ya doke Ghali Shagon Dogon Auta a gidan wasa da ke Ado Bayero Square a Kano, Najeriya. via BBC Hausa
Dan shekaru 31, Lacazette ya koma Gunners ne daga Lyon a watan Yulin 2017. via BBC Hausa
Wasan da Mola-Mola ya buge Dogon Sisco a gidan wasa da ke Ado Bayero Square a Kano, Najeriya. via BBC Hausa
Masu neman mafaka 17 da ke sansanin tsare 'yan cirani a kusa da Filin Jirgin Sama na Gatwick, Sussex sun shaida wa BBC irin halin matsi da ƙunci da tsararrun suka shiga. via BBC Hausa
Wasu daga cikin sojojin Rasha na ƙin komawa fagen daga domin yin yaƙi a Ukraine saboda abubuwan da suka fuskanta a baya a fagen daga a lokacin kutsen farko da Rasha ta yi wa Ukraine. via BBC Hausa
"Tunda ya zama shugaban ƙasa ban taɓa samun wasu kwangiloli ba, ban taɓa samun kujerar minista ba, ban taɓa roƙar sa komai ba, amma fa ina faɗa cewa lokacin Yarabawa ne...ni ma ina so na zama shugaban ƙasa," in ji Tinubu, yayin kamfen da ya je Jihar Ogun ranar Alhamis. via BBC Hausa
Al'ummar Musulmi mazauna Jihar Anambra sun yi wata ganawa da gwamnan jihar, bayan kisan gillar da aka yi wa wata mata Musulma da 'ya'yanta hudu a jihar, abin da ya jawo Allah-wadai daga ko ina a kasar. via BBC Hausa
Lyon na son Lacazette, ya yi mata kome, yayin da Arsenal ke son Youri Tielemans, Manchester United za ta samu damar zawarcin Asensio, ita kuwa Barcelona za ta karkata ga Lukaku idan ta rasa Lewandowski via BBC Hausa
Malamar da ta yi digiri uku a harshen Larabci, ta faɗa wa BBC Hausa hakan ne cikin Shirin Ku San Malamanku da muke wallafa duk ranar Juma'a. via BBC Hausa
Wani babban ƙalubale ne da ake fama da shi a birnin Alexandra, wanda yana daya daga cikin inda aka samu matsalar nuna kin jinin baƙi a 2008. via BBC Hausa
A duk daƙiƙa biyu, ana yi wa mace daya auren wuri, a cewar wata kungiya da ke rajin kare hakkin mata mai suna Girls Not Brides. via BBC Hausa
Rundunar yan sandan jihar Adamawa ta ce duk da cewa ta gurfanar da mutanen gaban kotu amma har yanzu tana cigaba da bincike kan al'amarin. via BBC Hausa
A wannan bidiyon, Umaymah Sani Abdulmumin ta yi duba kan wasu ƴaƴan wasu manyan ƙusoshin Najeriya da suka yi nasara a zaɓukan fitar da gwanaye na jam'iyyun siyasar ƙasar. via BBC Hausa
An sace Dr Kanu ranar Lahadi a kan wata babbar hanya a lokacin da yake komawa gida daga wata coci a kudu maso gabashin ƙasar, inda 'yan gwagwarmayar kafa ƙasar Biafra ke fafutikar ɓallewa daga Najeriya. via BBC Hausa