KADAN DAGA CIKIN LABARI NA DA KUMA MATSAYA TA A SIYASAR 2027 - Umar Tata
Lokacin da ta kira ni, ban dade daga tashi daga barci ba. Kanwata ce ta 6angaren mahaifiyata. Mu kan jima bamu gaisa ba, amman tana da kokarin ganin cewa zumuncin dake a tsakanin mu bai yi rauni ba. Na amsa wayar nace Amina kina lafia tace lafia lau. Yaya gidan ya iyali? Duka alhamdulillahi. Babu abinda ya fito bakin ta sai take ce mani ni dai wallahi sau biyu ina mafarkin ka kuma bani jin dadin…
View On WordPress











