TARBIYYAR GIDANMU (10)
Assalamualaikum warahmatullah wabarakatuh
Ka koyar da yaro kada ya cuci wani ta hanyar sanya tausayin al’umma a zuciyarsa da koya masa kada yai zalunci, da tausayawa wanda aka zalunta da nakasassu da mara shi ta hanyar basu labarai da tarihi na magabata domin yayi tasiri a cikin zuciyarsa.
Sanar da yaro tarihi da labaran yadda kasarsa take da kuma abin da kakanninsu suke akai na alkhairi da…
View On WordPress









