ABUBUWAN DA ZAMU GWADA GABATARWA A DAKE AKE GLOBAL WHATS'APP GROUP A YAU LITININ
ABUBUWAN DA ZAMU GWADA GABATARWA A DAKE AKE GLOBAL WHATS’APP GROUP A YAU LITININ
Salamun alaikum wa rahmatullah wa barakatuh
Yan uwa masu albarka barkanmu da yau da kuma wannan lokaci, in sha Allah kamar yadda jadawalinmu (timetable) ya tsara, a yinin yau litinin zamu gabatar da abubuwa , kamar haka;
A- Lambu da furanni
B- Zance mafi Dadi
C- Bayan Duhu
Mungode sosai Allah ya qara albarka a rayuwarmu data iyalanmu, yaji kan mahaifanmu yasa suna aljanna.
Hadiza Balanti A madadin…
View On WordPress








