SHIRI: Sadakar Mata Haske na 7 Salamullahi alaikum yan uwa, barkanmu da more yammacin yau na Juma’a. A makon daya gabata mun sha tirjiya a tausar nan ta motsa gabbai da sanya su nishadi, wato Sensual Massage kamar haka; 8. SENSUAL MASSAGE: Hanyace da ake qara gina qauna da kusanci ga abokin/abokiyar zama. Ana amfani da ita wajen kwantarwa da tayar da sha’awar ma’aurata, sannan kuma hanyace da take kara lafiyar ma’aurata wajen saduwa. Manufa anan itace samar da jindadi. AMFANINTA: shine qara gina kauna tsakanin ma’aurata kara soyayya, da wasanni tsakaninsu kafin jima’i. Sannan ana amfani da ita ga mazan da suke saurin kawowa. Bayan kara kauna kuma tana kara lafiya gabadaya. Tana sa jini ya qara kai kawo kuma yana rage damuwa da kara jin kauna da kusanci. Yawan tausa yana qara garkuwar jiki da lafiyar jiki gaba daya. A daidai nan👆🏻muka tsaya, yanzu zamu dora, da izinin Allah. ....................................... Yadda ake gabatar da tausar nan mai motsa sha’awa da debe kewa shine kamar haka; Samar da yanayi kyakkyawa kuma mai dadi da taba zukata. Samar da yanayin sadaukantaka don more nagartarki, ba wai samar da hanyar dake zata bille dake ba, bi-maana domin ke ki mori nagartarsa. sanya matashin kai a karkashin tsintsiyar qafafu, idan a rub da ciki yake ko kike. Ko kuma idan a rigingine yake ko kike, sai a sanya matashin a qasan guiwowi. Ayi amfani da maya-mayan tausa, misali; man almond. sannan domin qarin armashi ana iya sanya turarurruka masu qamshi da dadadawa. (shawarar da nake bawa mata anan itace ayi amfani da turaren da cibiyar bincike da wayar da kan mata tare da inganta lafiyar aure ta DAKE AKE GLOBAL CONSULTANCY ta samar musamman don more rayuwa a bisa inganci, wadannan turarurruka ne masu Magana da yaren wanda ya mallaka (owner's tongue) kuma kala-kala ya danganta da irin wanda mace take da bukata ko wanda ya dace da ita, amma dai *Earis da Aerus ko Husnah* suna da ma'ana a babin tausa, mata a neme su a ji). Ki tabbatar hannunki na da taushi da dumi mai kuwwa. (za ki iya samar da dumin hannu ko taushinsa, ta hanyar yin amfani da wasu yan abubuwa, a tuntubi Dake Ake Global Consultancy, don qarin bayani). #dakeake (at Kano, Nigeria)










