GA TAMBAYA? Da zarar azumin Ramadan ya dauko #gangara kamar idan ya saura kwana 3 ko 5, sai mafi yawa daga jama'a su fara canza #alkiblar #tunaninsu zuwa ga wasu abubuwa da basu dace da ban kwana da watan ba. Anan shin; 1. menene ya dace da bankwana da watan #Ramadan ga wanda yake tunanin ba zai riski azumin baɗi ba? 2. Menene bai dace da bankwana da Ramadan ba, ga wanda yake kyautata zaton riskar azumin badi? 3. Da tunanin hanyar samun abin fitar da #zakatul_fitr? 4. Da na #abincin_sallah wanne ya fi a #Shari'a MUNA JIRAN AMSOSHINKU TA NAN, KO DA ADRESHINMU NA E-MAIL: [email protected] KO KUMA TA LAMBARMU TA TANGARAHO: 0803 888 9681, 0807 3 23 0505. #dakeake Hadiza Balanti Chediyar Yan Gurasa http://www.dakeake.com/2018/06/10/kowacce-tambaya-da-irin-amsarta/ (at Kano, Nigeria)















