Assalamualaikum Yan uwana. Naga wani post akan wannan baiwar Allah datake ikirari ko tayi bayani Akan zata kashe kanta Anawa tunanin baiwar Allah Nan watau ummi zeezee na bukatar taimako da kulawa na musanmma,Wanda suke kusa da ita su duba ta ,aga wani Hali take har yasa take irin wannan mugun tunanin . Naga Ana ta zaginta ,Ana cewa musulma ce batada tawakalli *yennn* yennn* surutu dai marasa dadi Kunmanta cewa kowani Dan Adam Yana da rauni ,akawai masu raunin addini ,zakuga mutum musulmi ne anma Yana da rauni sosai yanda Baku tunani idan yayi wani Abu zakuce ma ba musulmi bane akwai irinsu Anawa shawarin baikamata Muna zagin Yan uwan muba, mukenan kullum cikin zagin kanmu ,jira mukeyi Abu kadan yafaru Wallahi da Yar kuduce tayi wannan post dayanzu kunga yanda Suka hada kai,Suka Fara making calls saboda aduba wanin Hali takeciki . Wannan ra'ayina ne ba lalle yazamo tunanin mu yazo daya akai ba ,Allah yasa mudace,Allah yasa mugane mu gyara ,Amin .. Please @xianoxy make few calls and on her ,kabamu feeds back Kuma 🙌.... #cmcy via @cmc0iff https://www.instagram.com/p/CNPkzrhhq-s/?igshid=133xzlbhjlzv6













